Nuhu ali biography wikipedia

  • Mahaifin ali nuhu
  • Fatima Ali Nuhu

    Fatima Ali Nuhu

    Jaruma çe a masana'antar kannywood ta Hausa, tana taka rawa a fannin Yara matasa, tayi fina finai da dama tin ta yarinya karama kamar fim din Rai da buri, zuria, duka tayi sune tare da mahaifin ta.

    Takaitaccen Tarihin ta

    [gyara sashe | gyara masomin]

    Fatima Ali nuhu Yace ga sarkin kanniwud sarki Ali nuhu, mahaifiyar ta maimuna Abdulkadir, tana da Kani Ahmad Ali nuhu ,Fatima Haifaaffiyar jihar Kano ce ta girma a garin Kano tayi karatu anan,tayi firamare a garin Kano daga Nan ta tafi kwalejin yandutse inda tayi sakandiri,an haifi Fatima a ranar 14 ga watan Janairu 2004,ta taka rawa a masana'antar fim ta fara fim tun tana yar mitsitsiyar ta tare da mahaifin ta da Kuma Dan uwanta Ahmad.

    1. ↑https://www.legit.ng/ask-legit/biographies/1526196-fatima-ali-nuhus-biography-age-date-birth-boyfriend/
    2. ↑https://manuniya.com/2022/12/06/cikakken-tarihin-fatima-ali-nuhu/

    Today we are going to get to know who is Ali Nuhu. Ali Nuhu is a famous actor. He's the wealthiest Kannywood actor, having an impressive list of movies and being the highest award-winning Kannywood actor and a happy family man. Ali Nuhu is a real act to follow for young actors and publicity in general.

    Ali Nuhu biography

    Ali Nuhu, a distinguished Nigerian actor, director, producer, and scriptwriter. He was born on March 15, 1974, in the city of Maiduguri, Borno State in the North East of Nigeria. His father who originates from Balanga Local Government, Gombe State, espoused his mother, whose name is Fatima Kardiram Digirema, a school teacher and headmistress. Ali spent his childhood in Kano and attended elementary and secondary schools there.

    Photo: alinuhu.net

    READ ALSO: The most handsome actor in Nigeria - Top 20

    His alma mater was the University of Jos in Plateau State where he got a Bachelor's degree in Geography. In one of the interviews, Ali stated that he his first audition happened in this university during his undergraduate years at the university, where he noticed an invitation by the Nigerian Television Authority (NTA). He later left for the mandatory National Youth Service and served the homeland in Ibadan.

    In his search to get professional skills in acting art, Ali enrolled at the University of South California, where he did Film Production and Cinema courses. This year brought him great tragedy, the death of his mother who performed a significant part in supporting him to proceed with his desire to become an actor.

    She was one nice and loving person who was down to earth and did her utmost to help other people even at her inconvenience. For instance, you may come with a problem and she had only little resources, she would give you so you’re comfortable. That was her nature.

    Photo: hausamini.com

    Ali Nuhu's career

    Ali is considered to be the "King of Kannywood" due to his massive popularity in Hausa films. And thi

  • Who is the son of ali nuhu
  • Ali Nuhu

    Ali Nuhu Mohammed An haifi Ali Nuhu a ranar 15 ga watan Maris shekarar alif dubu daya da dari tara da saba'in da hudu (1974) a garin Maiduguri dake Jihar Borno, ya girma a jihar Kano, mahaifinsa dan Balanga ne a jihar Gombe dake arewacin Nigeriya.

    Ali Nuhu ya fito daga kabilar Tangale Waja, cikakken sunan mahaifinsa Nuhu Poloma wanda dan asalin jihar Gombe ne.

    Ali ya girma a hannun mahaifiyar sa a jihar Kano, mahaifiyar sa ta rasu a shekarar alif dubu daya da dari tara da casa'in da tara miladiyya (1999) shi kuma mahaifinsa ya rasu a shekara ta dubu biyu da ashirin (2020). Ali Nuhu jarumine a harkar fina finai,sannan marubucine,mai bada umarni kuma furodusa ne a masana,antar shirya finafinai ta kannywood da Nollywood. Sannan kuma yakan yi rawa a wasu fina-finai.

    Ali Nuhu yana fina-finan sa cikin harshen Hausa da turanci, sannan kuma yana cikin manyan jaruman da suka kafa masana'antar shirya finafinai ta kannywood.


    Shekarun sa 49, ya kuma karanci geography a jami'ar Jos wato University of Jos a turance.

    Mutane suna masa inkiya da "sarki Ali Nuhu/ King of kannywood, wanda a kalla zuwa yanzu ya fito a finafina sama da 500+ wanda ya samu lambobin yabo da dama. Ko a wannan shekara saida ya samu lambar yabon "Best actor award in the Nollywood Europe Golden Award (NEGA 2023)".

    Ya fara harkar finafinai tun a shekarar alif dubu daya da dari Tara da tsassa,in da Tara miladiyya1999 wato shekarar da mahaifiyar sa ta rasu da wani fim mai taken "ABIN SIRRI NE" ya kuma fito a finafinan masana'antar shirya finafinai ta kudanci najeriyaNOLLYWOOD irin su Tout too, The Ghost, The Millions and Diamonds in the Sky, da dai sauransu.

    Jarumin yana da mata daya da yara biyu Ahmad da fatima.

    A shekarar 2024 shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya nada shi a matsayin shugaban na masana'antar fina-finai ta Najeriya gaba daya.

    Alh Abdoul Embesey ii

    Farkon rayuwa

    [gyara sashe | gyara masomin]

    An haifi Ali Nuhu Muhammad a Maiduguri, jihar Borno

  • Ahmad ali nuhu age
  • Ali nuhu burial
  • Ali Nuhu

    Nigerian actor and director (born 1974)

    Ali Nuhu Mohammedpronunciation (born 15 March 1974) is a Nigerian actor who is the current managing director of the Nigerian Film Corporation. He was appointed by President Bola Ahmed Tinubu on Friday 12 January 2024. Before his appointment, he was a prominent Nigerian actor and director. He is married to Maimuna Garba in 2003 and they had 2 children. He acts in both Hausa and English movies, and he is also known as king of Kannywood or Sarki Ali by the media;Kannywood is the Hausa film industry headquartered in Kano, Nigeria. Ali Nuhu has appeared in more than 500 Nollywood and Kannywood films, and earned numerous accolades. Ali Nuhu is widely regarded as one of the greatest and most influential actors of all time in the history of Hausa Cinema, as well as Nigerian Cinema In terms of audience, size, and income, and he has been described as the most successful Hausa film star in the world. President Bola Tinubu has appointed him as the Managing-Director of the Nigerian Film Corporation.

    Early life and education

    Ali Nuhu Mohammed was born in Maiduguri, Borno State, in north-eastern Nigeria. His father, Nuhu Poloma, hailed from Balanga Local Government Area of Gombe State and his mother, Fatima Karderam Digema from Bama Local Government Area of Borno State. He grew up in Kano. He attended Dawakin Tofa Science College Kano, he then received a Bachelors of Art degree in Geography from the University of Jos. He did his National Service in Ibadan, Oyo State. He later did courses on Filmmaking from [Asian Academy of Film and Television Noida, Delhi], Transmedia Story Telling in the University of Southern California Dept of Cinematic Arts and Acting for the Camera in the Los Angeles Center Studios, Relativity Education.

    Ac